Unlock your trading potential! Become a verified Bitget elite trader and earn 10,000 USDT to help skyrocket your profits. Join now and start your journey to success!
Ku Koyi Hanyoyin Gaskiya na Samun Kuɗi a Web3!
An kaddamar da PAWS jiya, amma da yawa daga cikin waɗanda suka yi mining sun ji ba su samu abin da suka zata ba sakamako bai yi kyau ba.
Wannan yana nuna mana abu ɗaya:
Dogaro da mining kawai ba zai wadatar ba. Abin da ya fi muhimmanci shi ne ilmantuwa da koyon dabarun gaske na samun kuɗi a Web3.
A Web3, akwai hanyoyi da dama da za a iya samun kuɗi
Me ya kamata kayi yanzu?
Ka ƙuduri niyya cewa zaka koya domin Ilimi shi ne jari mafi tsada a Web3.
Mu a Web3 Hausa muna tare da kai a wannan tafiya domin mu koyar da kai yadda zaka amfana sosai da wannan sabon yanayi.
Tambaya?
Wace irin hanyar samun kuɗi a Web3 kake sha'awar koya? Ka rubuta mana a comments.
Bashir Abubakar
funder web3hausa
All comments (0)